Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Junaid kan cikar Najeriya shekaru 57 da samun 'yanci

Wallafawa ranar:

Jiya Najeriya ta yi bikin cika shekaru 57 da samun 'yancin kai daga  Turawan Birtaniya, in da 'yan kasar suka yi ta bayyana ra’ayoyinsu dangane da ci gaba ko akasin haka da aka samu. Akan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Junaid Muhammed, tsohon dan Majalisar kasar, in da ya fara tambayar sa ko kwalliya ta biya kudin sabulu a cikin wadannan shekaru 57?

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi bikin cikar kasar shekaru 57 a jihar Borno mai fama da rikicin Boko Haram
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi bikin cikar kasar shekaru 57 a jihar Borno mai fama da rikicin Boko Haram RFIhausa/Bilyaminu
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.