rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Najeriya ta samu gurbi a gasar kofin duniya a Rasha

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da nasarar da Najeriya ta kan Zambia da ci 1-0 a birnin Uyo, abin da ya bai wa Super Eagles damar zuwa gasar cin kofin duniya da za a gudanar a shekara mai zuwa a Rasha. Shirin ya yi nazari kan abubuwan da suka taimaka har Najeriya ta kai ga gaci, yayin da wasu suka bayyana bacin ransu kan jinkirin da aka samu kafin Najeriyar ta zura kwallonta ta hannun Alex Iwobi a minti na 73.

Rawar da kasashen Afirka ke takawa a gasar kofin duniya ta 'yan kasa da shekaru 17

Nijar ta yi nasarar zuwa gasar neman kofin duniya na 'yan kasa da shekaru 17

Ana zargin Minista Dalung da kawo cikas ga harkar wasanni a Najeriya

An dage wasan karshe na damben gargajiya na tsaffin 'yan wasa a Kaduna

Kungiyar Plateau United ta lashe kofin gasar Premier ta Najeriya

Kammala wasannin kasashe masu mu'amala da harshen Faransa karo na 8

Matsalolin da masu horar da wasan kokowa ke fuskanta a nahiyar Africa

Nazari bayan kawo karshen wasanni guje-guje da tsale-tsale na duniya a London

Shirye-Shiryen Super Eagles don tunkrar gasar Cin Kofin Afirka {CHAN}