Isa ga babban shafi
Najeriya

PDP ta bukaci a tsige shugaba Buhari

Jam’iyyar adawa at PDP a Najeriya ta bukaci tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari saboda abinda ta kira korar Sakataren Gwamnati Babacir Lawal da shugaban hukumar leken asiri Ayo Oke.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Nigeria Presidency/Handout via Reuters
Talla

Kakakin Jam’iyyar Ayo Adeyeye ya zargi shugaban da nuna ban-banci wajen yaki da cin-hancin, inda ya ke cewa marasa galihu sai a hada su da EFCC ko ICPC, masu galihu kuma ayi musu bincike da hukuncin cikin gida.

Adeyeye ya ce wannan nuna ban-bancin da Buhari ke nunawa 'yan Najeriya wani laifi ne da ya dace a tsige shi daga kujerar sa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.