Isa ga babban shafi
Najeriya

Za a hukunta wadanda ba su fitar da zakka a Bauchi

Bayan roko da lalama ga masu hannu-da-shuni da su sauke nauyin fidda zakka bisa tsarin shari'ar musulunci a jihar Bauchi, yanzu hukumar aiwatar da tsarin shari'ar musulunci a jihar ta sha alwashin bin diddigin sunayen da ta lissafta domin tilasta masu sauke wannan nauyi. Wakilinmu Shehu Saulawa ya hada rahoto a kan wannan al'amari.

Jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya.
Jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya. Reuters/Afolabi Sotunde
Talla

03:07

Za a hukunta wadanda ba su fitar da zakka a Bauchi

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.