Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Illolin cin naman biri ga lafiyar dan adam

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari ce tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba illar cin naman biri da sauran namun daji ga lafiyar dan adam sakamakon bular cutar kyandar biri da ke barazana ga rayuwar al'ummar Najeriya.

Mutane na cin naman biri duk da gargadi kamuwa da Cutar
Mutane na cin naman biri duk da gargadi kamuwa da Cutar © Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.