rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Sokoto Hamada

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kwararowar hamada na ci gaba da zama babban kalubale a Sokoto

media
Yanzu haka dai wasu yankuna a jihar ta Sokoto na fama da matsalar Hamadar wadda ke sabbaba asarar dukiyoyi masu tarin yawa. RFI/Anthony Fouchard

Matsaloli da ke da nasaba da kwararowar rairayin hamada na ci gaba da jefa halin rayuwar jama'a da ke zaune a arewacin Najeriya cikin mawuyacin yanayi. Yawan ɓullar cututtuka, hasarar filayen noma da wuraren zama musamman a arewacin jihar Sokoto na cikin manyan ƙalubalen da ke bukatar ɗaukar mataki na gaggawa domin ceto rayukan mutane da dabbobi. Daga Sokoto ga rahoton wakilinmu El-Yakub Usman Dabai.


Kwararowar hamada na ci gaba da zama babban kalubale a Sokoto 12/12/2017 - Daga El-Yakub Usman Dabai Saurare