rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano

Rahotanni Najeriya Bauchi Dabbobi Lafiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An samu bullar Wata cutar da ke yiwa shanu illa

media
An samu bullar Wata cutar da ke yiwa shanu illa © Arterra/UIG via Getty Images

Rahotanni daga Jihar Bauchin Najeriya sun bayyana bullar wata cutar da ke yiwa huhu da hantar shanu illa, kuma yanzu haka ta hallaka shanu sama da 250. A saurari Rahotan Wakilinmu Shehu Saulawa a kai.


Rahoto kan bullar wata cutar da ke yiwa huhu da hantar shanu illa 15/12/2017 - Daga Shehu Saulawa Saurare