Isa ga babban shafi
Najeriya

PENGASSAN za ta shiga yajin aiki

A Najeriya ana furgaban tsanantar wahalar man fetir adai-dai lokacin da ake shirin shiga bukukuwan Kirsimeti da karshan shekara sakamakon barazanar shiga yajin aiki da kungiyar ma’aikatan iskar gas da fetir, PENGASSAN, ta yi na tsunduma yajin aiki daga ranar Litinin mai zuwa.

Akwai karancin Man Fetir a Najeriya
Akwai karancin Man Fetir a Najeriya AFP PHOTO/PIUS UTOMI EKPEI
Talla

PENGASSAN, ta ce ba ta da zabi sama da shiga yajin aiki saboda kin dai-daita wa da gwamnati kan wasu hakokkinsu.

Wannan gargadi na zuwa ne yayin da ‘yan Najeriya musamman a arewacin kasar ke fama da karanci fetir sakamakon barazanar yajin aiki da IPMAN ta yi a makon da ya gabata.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.