rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Hakkin Dan Adam

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ana zargin 'yan sandan Najeriya da kisan matasa 11

media
Wasu 'yan sandan Najeriya yayin da suka kame daya daga cikin masu zanga-zanga kan cire tallafin man fetur. 3 ga Janairu, 2012. REUTERS/Akintunde Akinleye

Wata kungiyar kare hakkin bil’adam ta zargi 'yan sandan Najeriya da kashe matasa guda 11 a kananan hukumomin Gombi da Shelleng da ke jihar Adamawa. Shugabancin kungiyar a Jihar Adamawa shi ne ya yi wannan zargi a cikin wasikar da ya aike wa kwamishinan ‘yan sandan Jihar da kuma ‘yan Jaridu, wadda RFI Hausa ta samu kwafinta. Wakilin mu a Yola Ahmad Alhassan ya ziyarci garin na Gombi, daya daga cikin inda ake zargin wannan kisan gilla ya auku.


Ana zargin 'yan sandan Najeriya da kisan matasa 11 08/01/2018 - Daga Nura Ado Suleiman Saurare