rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Wane matakin ci gaba gwamnatin Najeriya ta cimma kan sha'anin noma?

media
Noman shinkafa daya ne daga cikin fannonin da gwamnatin Najeriya ta maida hankali wajen tabbatar da ya bunkasa. RFI

Tun bayan da gwamnatin Muhammadu Buhari ta dare kan karagar shugabancin Najeriya a shekara ta 2015, take ta kokowar ganin ta sake farfado da sha’anin Noma domin sauya dogaron tattalin arzikin kasar daga arzikin danyen man fetur da kuma rage zaman kashe wando a tsakankanin alúmmar kasar. Mahaman Salisu Hamisu ya hada mana rahoto.


Wane matakin ci gaba gwamnatin Najeriya ta cimma kan sha'anin noma? 12/01/2018 - Daga Salissou Hamissou Saurare