rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

UNDP ta samar wa yan gudun hijira gidaje da kasuwanni a Borno

media
Garin Maiduguri na jihar Borno a arewa-maso-gabashin Najeriya. Reuters/Afolabi Sotunde

Majalisar Dinkin Duniya ta gina gidaje 300 domin tallafa wa mutanen da suka rasa matsugunansu sakamakon rikicin Boko Haram a karamar hukumar Mafa da ke jihar Bornon Najeriya.Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto akai.


UNDP ta samar wa yan gudun hijira gidaje da kasuwanni a Borno 04/02/2018 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare