rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Majalisar Dinkin Duniya BOKO HARAM Ta'addanci Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

MDD na bukatar Dala miliyan dubu don agaza wa 'yan Najeriya

media
Wasu 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ta shafa a jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya REUTERS/Paul Carsten

Hukumar bayar da tallafi ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce, tana bukatar kudi har Dalar Amurka miliyan dubu domin tallafa wa jama’ar da matsalolin rikicin Boko haram ya daidaita a yankin arewa maso gabashin Najeriya. In da ta ce a wannan shekarar da muke ciki, ana hasashen fiye da mutane milyan 7.7 ne za su bukaci tallafi a yanki.Wakilinmu daga Abuja, Mohammed Kabiru Yusuf ya aiko mana da rahoto.


MDD na bukatar Dala miliyan dubu don agaza wa 'yan Najeriya 08/02/2018 Saurare