Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar kalaman batanci a Najeriya kashi na (2)

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na mako jiya, in da ya nazari game da illolin kalaman batanci da ake watsawa ta kafafen sada zumunta da suka hada da Facebook da Twitter. Tuni gwamnatin Najeriya ta bayyana shirinta na daukan mataki mai tsaurin kan masu yada ire-iren wadannan kalaman.

Masana sun ce kalaman batanci na haddasa rarrabuwan kawuna tsakanin al'umma
Masana sun ce kalaman batanci na haddasa rarrabuwan kawuna tsakanin al'umma AFP PHOTO/Nicholas KAMM
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.