rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Tijjani Baba Gamawa akan matsalar hare haren 'yan bindiga da barayin shanu a jihar Zamfara

Daga Nura Ado Suleiman

Mako guda bayan ziyarar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai jihar Zamfara, inda ya jajantawa al'ummar jihar abisa fuskantar matsalolin tsaro, wasu 'yan bindiga sun bude wuta akan masu Jana'iza ga mutanen da 'yan bindigar suka hallaka a ranar Talata, a garin Bawan daji da ke karamar hukumar Anka a jihar ta Zamfara. Akan wannan matsalar tsaro da ta Addabi Zamfara Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon hafsan tsaron Najeriya, Air Comodore Tijjani Baba Gamawa.

Hon. Hamisu Shira kan amsa tambayoyi da Obasanjo zai yi akan Dala biliyan 16 da ya batar wajen gyara lantarki

Dr Idi Mainasara kan taron ministocin lafiya na kasashe 200 a Geneva

Dr Dauda Muhammad kan sabon tsarin musayar kudi tsakanin Najeriya da China

Dr Khalid Aliyu kan gangamin da Turkawa suka yi yau game da kisan Falasdinawa

Alhaji Lawal Gayya kan dalilan da suka sanya hauhawar farashin gangar danyen man fetur

Dr Abdulkadir Suleiman Muhammad kan rikicin da ke tattare da mayar da Qudus babban birnin Isra'ila

Dr Ayuba Dan'asabe Umar kan farmakin Isra'ila ga dakarun Iran a Syria

Malam Abubakar Saddiq kan matsalar tsaro da ta addabi yankin Birnin Gwari

Dr Musa Aliyu na Jamiā€™ar Coventry kan rikicin siyasar Kaduna

Mr Dennis Gauer jakadan Faransa a Najeriya kan makasudin ziyarar tawagar jami'an kasar a Najeriya