Isa ga babban shafi
Najeriya

Sojan Najeriya sun kashe 'yan Boko Haram 5 da kubutar da mutane 149

Rundunar Sojan Najeriya ta sanar ta kashe mayakan kungiyar Boko Haram biyar da kubutar da wasu mutane 149 da aka yi garkuwa dasu a dajin Sambisa dake Arewa maso gabashin kasar.

Babban Hafsan Sojan Najeriya Tukur Yusuf Buratai.
Babban Hafsan Sojan Najeriya Tukur Yusuf Buratai. RFI
Talla

Onyeama Nwachukwu Mukaddashin kakakin Daraktan Hulda da jama’a na Rundunar Sojan Najeriya ya fadi cikin wata sanarwa cewa sun yi katarin kama ‘yan kungiyar Boko Haram din 5.

Ya sanar da cewa yanzu haka suna ta samun nasara a kokarin kakkabe sauran mayakan kungiyar Boko Haram dake hana sukuni a yankin Arewa maso gabashin kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.