Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Kamilu Fagge kan takarar Buhari

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takara a zaben 2019 bayan daukan dogon lokaci ana dakon jin ra'ayinsa game da wannan batu.Akan haka ne Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Farfesa Kamilu Sani Fagge na Jami'ar Bayero da ke Kano don jin yadda masana harkokin siyasa a kasar ke kallon ikirarin shugaban.

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya Sunday AGHAEZE / NIGERIA STATE HOUSE / AFP
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.