Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan harin ba zata da aka kai wa 'yan sanda a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:07
A yayin da hukumomin Najeriya ke kokarin magance matsalolin tsaron da suka addabi kasar, yanzu haka wasu bata-gari sun kaddamar da hare-hare kan jami'an tsaro.
Talla
A cikinkwanaki uku da suka gabata, an hallaka jami'an 'yansanda da ke aiki a jihohin Benue da Kogi da kuma Kano, bayan Sojojin 11 da aka kashe a jihar Kaduna.
Shin yaya kuke kallon wadannan hare-hare kan jami'an tsaro?
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu