Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Umar Tata kan ziyarar Buhari a Amurka

Wallafawa ranar:

Yanzu haka shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na cigaba da gudanar da ziyarar aiki a kasar Amurka, inda tuni ya gana da shugaba Donald Trump.Sha’anin tsaro, tattalin arziki da kuma neman taimakon Amurka kan yadda za a dawowa Najeriya da kudaden da wasu suka handame, na daga cikin muhimman batutuwan da mutanen biyu suka tattauna.A zantawrsu da Abdoulkarim Ibrahim Shikal, Alhaji Umar Tata jigo a jam’iyyar adawa ta PDP, ya ce babban abin da ‘yan Najeeriya ke fata shi ne Buhari ya dawo wa ‘yan kasar da wani guzuri ba wai ziyara kawai ba.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, tare da takawaransa na Amurka Donald Trump a birnin Washington.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, tare da takawaransa na Amurka Donald Trump a birnin Washington. REUTERS/Carlos Barria
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.