Kasuwanci
Tasirin saidawa 'yan kasuwa da bankunan Najeriya daloli don kare martabar Naira
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:29
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan lokacin yayi nazari ne akan tasirin tsarin da babban bankin Najeriya CBN yake amfani da shi na sayarwa da 'yan kasuwa dama bankuna kudaden ketare, musamman dalar Amurka, domin kare martabar kudin kasar wato naira.