Lafiya Jari ce
Kungiyar masu shagunan saida magunguna sun haramtawa manbobinsu yiwa marasa lafiya allura
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:05
Shirin Lafiya Jari Ce, ya tattauna ne akan matakin da kungiyar masu kananan shaguna na sayar da magunguna a Najeriya ta dauka, na haramtawa manbobinta yiwa marasa lafiya allura, tare da kuma fayyace musu nau'in magungunan da doka ta amince su rika saidawa.