Bakonmu a Yau
Malam Abubakar Saddiq kan matsalar tsaro da ta addabi yankin Birnin Gwari
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:35
Bisa dukkan alamu dai hare-haren da ake ta kaiwa Birnin Gwari dake jihar Kaduna na matukar tada hankulan mazauna yankin, wadanda ke zargin hukumomi basa son taimaka masu ne kawai.Idan masu sauraro na biye da labaran dake fitowa daga yankin, manyan Shugabannin tsaro na Nigeria sun ziyarci yankin kuma babu wanda bai yi alkawarin daukar matakin gaggawa ba, amma kuma har yanzu ake fuskantar jinkiri.Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Malam Abubakar Sadiq mazaunin yankin na Birnin Gwari, akan wannan matsala.