rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Ta'addanci Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Makamai miliyan 350 na kwarara a Najeriya kowacce shekara

media
Masu tayar da kayar baya na amfani da makamai daga kwararowa cikin Najeriya wajen kashe mutane babu kakkautawa REUTERS/Goran Tomasevic

Akalla kananan makamai miliyan 350 ke kwarara cikin Najeriya kowacce shekara, in da suke fadawa hannun muggan mutanen da ke haifar da tashin hankali a fadin kasar. Wannan ya sa gwamnatin Najeriya ta gudanar da taron masu ruwa da tsaki domin lalubo hanyar magance matsalar. Muhammad Kabir Yusuf ya aiko mana da rahoto daga birnin Abuja.


Makamai miliyan 350 na kwarara cikin Najeriya kowacce shekara 22/05/2018 Saurare