Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Ibrahim Ida kan fasalta Najeriya

Wallafawa ranar:

Shugabannin kabilar Igbo da ke Najeriya sun gudanar da wani taro, in da suka bukaci sake fasalin Najeriya da kuma biya musu wasu bukatu da suka gabatar domin ci gaba da dorewar kasar. Cikin bukatun nasu har da mayar da shugabanci sau daya na shekaru 6 ga shugaban kasa da gwamnoni da cire kananan hukumomi daga kundin tsarin mulki da kuma kirkiro musu karin Jiha. Dangane da wadanan bukatu nasu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sanata Ibrahim Ida, tsohon Dan Majalisar Dattawa daga Jihar Katsina, wanda ya dade yana nazari da rubuce-rubuce kan sake fasalin Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da wasu shugabannin al'ummar Igbo a yankinsu
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da wasu shugabannin al'ummar Igbo a yankinsu RFIHAUSA
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.