Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yakubu Datti kan kisan kusan mutane 100 a Filato

Wallafawa ranar:

Hukumomin tsaro a jihar Filato da ke Najeriya sun tabbatar da kashe mutane 86 sakamakon wani tashin hankalin da ya barke a karamar hukumar Barikin Ladi, kana ya fantsama zuwa kananan hukumomin Riyom da Jos ta Kudu, in da matasa suka rika tare matafiya suna kai musu hari. Bayanai na cewa, rikicin na baya-bayan nan nada nasaba da rikicin fulani makiyaya. Akan wannan batu ne, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Kwamishinan Yada Labaraina jihar, Yakubu Datti.

Rikicin Fulani da makiyaya na ci gaba da lakume rayuka a sassan Najeriya
Rikicin Fulani da makiyaya na ci gaba da lakume rayuka a sassan Najeriya shakarasquare
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.