rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya BOKO HARAM Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Boko Haram ta raba yara dubu 52 da iyayensu a Borno

media
Rikicin Boko Haram ya raba dubban kananan yara da iyayensu a jihar Borno STRINGER / AFP

Gwamnatin jihar Borno a tarayyar Najeriya ta tantance sama da marayu dubu 52 da rikicin Boko Haram ya raba da iyayensu tare da gina sabbin makarantu 40 domin marayun su samu ilimin zamani.


Boko Haram ta raba yara dubu 52 da iyayensu a Borno 27/06/2018 Saurare