rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Faransa Emmanuel Macron Najeriya Muhammadu Buhari

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Macron ya gana da matasan Najeriya

media
Shugaban Faransa Emmanuel Macron, yayin jawabi ga matasa da masu ruwa da tsaki kan harkar kasuwanci da bunkasa kanana da manyan masana'antu a Eko Hotels da ke birnin Legas. REUTERS/Akinunde Akinleye

Yau Laraba Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya gana da wasu ‘yan Najeriya matasa, hadi da masu ruwa da tsaki a fannin bunkasa sana’o’in hannu da kananan masana’antu.

Taron wanda ya mayar da hankali wajen karfafa matasa, ya gudana ne a birnin Legas.

Nura Ado Suleiman da ya halarci wajen taron ya hada mana rahoto.


Macron ya gana da matasan Najeriya 04/07/2018 - Daga Abdoulkarim Ibrahim Saurare