rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Emmanuel Macron Faransa Najeriya Tattalin Arziki Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shugaba Macron ya karfafa wa matasan Najeriya guiwa

media
Shugaba Emmanuel Macron na Faransa Ludovic Marin/Pool via Reuters

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya gana da wasu ‘yan Najeriya matasa, hadi da masu ruwa da tsaki a fannin bunkasa sana’o’in hannu da kananan masana’antu. Taron wanda ya mayar da hankali wajen karfafa matasa, ya gudana ne a birnin Legas. Nura Ado Suleiman ya halarci wajen ga kuma rahoton da ya hada mana.

 


Shugaba Macron ya karfafa wa matasan Najeriya guiwa 05/07/2018 Saurare