rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Muhammadu Buhari BOKO HARAM

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Buhari ya sha alwashin kawo karshen rikicin manoma da makiyaya

media
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyara jahar Borno, domin ganin irin nasarorin da sojojin kasar suka samu a yakin da suke yi da mayakan Boko Haram, a daidai lokacinda ake bukin ranar sojojin kasar.

Wakilinmu a Maiduguri, Bilyaminu Yusuf ya aiko mana rahoto daga garin Monguno.


Shugaba Buhari ya jaddada kawo karshen rikicin manoma da makiyaya 06/07/2018 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare