rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya BOKO HARAM Maiduguri

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sojin Najeriya sun ceto kananan yara 183 daga hannun Boko Haram

media
Wasu daga cikin dakarun sojin Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Kimanin yara 183 da Sojojin Najeriya suka kama a cikin mayakan Boko Haram a shiyyar Arewa maso gabashin kasar, yanzu haka an mika su ga gwamnatin jihar Borno wadda ita kuma ta mikawa wata cibiyar majalisar dinkin duniya don gyara musu tarbiya.

Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a kai.


Sojin Najeriya sun ceto kananan yara 183 daga hannun Boko Haram 09/07/2018 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare