rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Kasuwanci
rss itunes

Tasirin kafa gidauniyar tallafawa matasa wajen dogaro da kai a Najeriya

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan lokaci, ya mayar da hankali ne kan yadda tallafawa matasa ke karfafa tattalin arzikin kasa da kuma maganace matsalar rashin ayyukan yi a tsakanin matasan. Shirin ya kuma yi waiwaye akan ziyarar da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya kai Najeriya inda ya tattauna da matasa da kuma shugaban wata gidauniyar tallafawa matasa ta Tony Elumelu dangane da batun karfafawa matasa gwiwa akan dogaro da kansu.

Yadda gobarar kasuwar wayayoyin salalu a Maiduguri ta shafi tattalin arzikin matasa

Kamfanin mai na NNPC, yayi shelar gano danyen mai a Bauchin Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta gindaya sharruda kafin bude kan iyakokin ta

Tarzomar kyamar baki a Afrika ta Kudu zata shafi tattalin arzikin kasashen da abin ya shafa

Matakin na Najeriya na haramta sayarwa masu shigar da abinci takaddar kudi ta Dala

Kasashen yammacin Afirka sun amince da ECO a matsayin kudin bai - daya