rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Sanata Sa’idu Mohammad danSadau kan matsalar tsaro a jihar Zamfara

Daga Nura Ado Suleiman

Wasu daga cikin manyan ‘ya’yan Zamfara a tayyar Najeriya, sun yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari da ya kafa dokar ta baci a jihar, soboda munin hasarar rayuka da dukiyar al’ummar jihar da ya ki ci ya ki cinyewa.

Dan majalisar dattijan Najeriya mai wakiltar jihar ta Zamfara, Sa’idu Mohammad dan Sadau ne ya yi wannan kira, inda yace sau biyu cikin shekaru biyu yana rubutawa shugaba Buhari wasika kan wannan batu amma bai samu amsa ba.

Wakilinmu Muhammad Abubakar ya tattauna da dan majalisar dattijan akan wannan al’amari.

Dakta Muhammad Hashim Suleiman kan zaben cike gurbin majalisun tarayyar Najeriya

Yakubu Datti kan zargin yada kalaman batancin da gwamnatin Plateau ke yi kan kafafen Rediyo masu zaman kansu

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido kan datse kofar shiga majalisar Najeriya da jami'an tsaro suka yi

Sanata Ibrahim Nasiru Mantu kan dambarwar da ta faru a Majalisar Najeriya tsakanin DSS da

Alhaji Mamman Abubakar Danmusa kan makomar shugabancin majalisar dattijan Najeriya

Zaben Mali: Za a fafata a zagaye na biyu tsakanin Ibrahim Boubacar Keita da Soumaila Cisse

Dr Maina Bukar Kartey kan komawar Jean Pierre Bemba Jamhuriyar Congo

Sanata Kabir Marafa kan sauyin shekar wasu manyan jam'iyyar APC mai mulki zuwa PDP

Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan bukatar 'yan Majalisun Najeriya na fara zabensu kafin zaben shugaban kasa

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Bakola Saraki ya fice daga Jam'iyar APC mai mulki

Janar Muhammad Kabir Galadanci kan umarnin shugaban Najeriya na tura karin sojoji 1,000 zuwa Zamfara

Farfesa Umar Pate kan bukatar Robert Mugabe na kayar da Jam'iyyarsa a babban zaben kasar

Farfesa Khalifa Dikwa kan yadda Majalisar Dinkin Duniya ta yi tir da salon mulkin Kamaru