Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Yakubu Lame kan barazana a zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

Wasu cibiyoyin bunkasa dimokiradiya guda biyu da ke Amurka da suka ziyarci Najeriya domin ganin shirin zaben shekara mai zuwa, sun bayyana fargabar cewar, tashe-tashen hankulan da ake samu a kasar na barazana ga shirin zaben baki daya.Cibiyoyin sun bayyana rikicin Boko Haram da kuma na makiyaya da manoma a matsayin wadanda za su iya hana gudanar zaben cikin kwanciyar hankali. Dangane da wannan rahoto, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon ministan 'yan Sandan Najeriya, Dr. Ibrahim Yakubu Lame.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takara a zaben shugabancin kasar mai zuwa
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takara a zaben shugabancin kasar mai zuwa REUTERS/Kevin Lamarque
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.