rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Sokoto Muhalli

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ambaliyar ruwa ta lalata gonakin shinkafa a Sokoto

media
Daya daga cikin gonakin shinkafar da ambaliyar ruwa ta mamaye a jihar Sokoto. RFIHAUSA/Faruk Yabo

Ambaliyar ruwa ta lalata gonakin shinkafa a kauyuka 10 dake jihar Sokoto, abinda ya tilastawa manoman kwashe amfaninsu ba tare da lokacin hakan ya yi ba.


Lamarin ya samo asali ne sanadiyar bude madatsar ruwan Bakalori ba tare da sanar da manoman Jihar ta Sokoto ba.

Wakilinmu a Sokoto Faruk Muhammad Yabo ya ziyarci wasu manoma da ambaliyar ta shafa, kamar yadda za’a saurara a rahoton da ya aiko mana.

Ambaliyar ruwa ta lalata gonakin shinkafa a Sokoto 16/08/2018 - Daga Faruk Yabo Saurare