rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Dabbobi Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Musulmai na fafutukar sayen ragunan Sallar Layya

media
Rago na gaba da duk wata dabba wajen Layya kamar yadda Malaman addinin Islama ke cewa AFP PHOTO / SEYLLOU

A yayin da bikin babbar Sallar Layya ke karatowa, Musulmai na ci gaba da shirye-shiryen gudanar da bikin da suka hada da hada-hadar sayen dabbobi musamman raguna. Sai dai wasu Musulman sun nuna fargabar tsadar dabbobin, yayin da masu sayar da su ke cewa, kawo yanzu babu kasuwa duk da cewa, suna sa ran ciniki kafin ranar Sallah. Daga garin Jos, wakilinmu Tasiu Zakari ya aiko mana da rahoto.


Musulmai na fafutukar sayen ragunan Sallar Layya 16/08/2018 Saurare