Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Barr. Yusuf kan dambarwar tsige Saraki

Wallafawa ranar:

Yanzu haka lauyoyi da masana harkar shari’a na gabatar da irin fahimtarsu dangane da abin da ya shafi rikicin Majalisar Dattawan Najeriya da kuma adadin 'yan Majalisun da ake bukata wajen tsige shugaban Majalisar Bukola Saraki da ya sauya sheka daga APC zuwa PDP. Yayin da wasu ke cewa ya zama wajibi a samu 'yan Majalisu akalla 73, wasu na cewar, 'yan Majalisu 37 da ke iya zama domin aiwatar da harkokin Majalisa sun isa. Akan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Barr. Buhari Yusuf, masanin shari’a da ke birnin Abuja.

Zauren Majalisar Tarayyar Najeriya.
Zauren Majalisar Tarayyar Najeriya. Nigeria National Assembly
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.