rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Muhalli Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An soma yunkurin magance fadan Manoma da Makiyaya a Adamawa

media
Wasu Fulani makiyaya a Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Lokacin da ake kokarin girbe amfanin gona, lokaci ne da aka fi samun fito na fito tsakanin manoma da makiyaya, wanda hakan ke sanadiyar rasa rayuka da dukiyoyi.

To sai dai a wannan lokacin, rundunar ‘yan Sandan Jihar Adamawa tayi yunkura domin kawo karshen wannan dadaddiyar gaba.

Daga Yola wakilinmu Ahmad Alhassan ya aiko mana da rahoto.


An soma yunkurin magance fadan Manoma da Makiyaya a Adamawa 29/10/2018 - Daga Ahmad Alhassan Saurare