Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Makafin da ke sarrafa na'urar komputa a Najeriya kashi na biyu (2)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne kan ziyarar da Abdurrahman Gambo Ahmad ya kai cibiyar horar da makafi ta gwamnatin tarayya a Najeriya, in da ya tattauna kan ilimi da fasahar da Allah ya hore wa wadannan makafi.

Wata Yarinya mai fama da matsalar rashin gani, wadda aka horar wajen iya amfani da na'urar Komfuta, a birnin Sana'a, na kasar Yemen.
Wata Yarinya mai fama da matsalar rashin gani, wadda aka horar wajen iya amfani da na'urar Komfuta, a birnin Sana'a, na kasar Yemen. Mohamed al-Sayaghi/Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.