rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Maiduguri BOKO HARAM

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnatin Najeriya ta dauki 'yan kato da gora 103 aikin soja

media
Wasu daga cikin 'yan kato da gora a a arewa maso gabashin Najeriya, dake taimakawa sojoji wajen yaki da Boko Haram Reuters/Akintunde Akinleye

Gwamnatin Najeriya ta dauki matasa 103 ‘yan kato dake aikin taimakawa sojoji wajen yaki da kungiyar Boko Haram aiki, inda aka sanya su cikin rundunar sojin kasar.

Wannan shine karo na biyu da ake sanya matasan da aka fi sani da Civilian JTF cikin aikin soji.

Bilyaminu Yusuf ya aiko mana da rahoto akai.


Gwamnatin Najeriya ta dauki 'yan kato da gora 103 a aikin soja 06/11/2018 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare