rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
rss itunes

Ra'ayoyin masu sauraro kan takaddamar neman karin albashi a Najeriya da kuma matakin shiga yajin aiki

Daga Nura Ado Suleiman

Kamar yadda watakila kuka ji a labaran duniya, bayan kwashe tsawon watanni na kokarin cimma yarjejeniya, yanzu haka Kungiyoyin Kwadagon Najeriya sun cimma matsaya da gwamnatin kasar kan mafi karancin albashin ma’aikata.

Menene ra’ayoyinku kan tsawon lokacin da aka dauka na cece-kuce tsakanin bangarorin biyu kan wannan batu?

Ko kuna ganin cewa, shugaba Buhari zai amince da dogon yajin aiki a dai dai lokacin da zabe ke karatowa?

Shin kuna ganin yajin aiki na taka muhimmiyar rawa wajen magance wasu matsalolin rayuwa a kasashe daban-daban.

Kan wannan al’amari shirin Ra’ayoyin ku masu sauraro ya baku damar tofa albarkaci a wannan rana kamar yadda Zainab Ibrahim ta gabatar.

Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin kasashen yammacin Afrika dake mafani da kudin CFA

Ra'ayoyi kan tasirin dakarun kasashen ketare wajen yakar ta'addanci a Sahel

Ra'ayoyi kan kashe jami'an kungiyar agajin Faransa da Boko Haram tayi

Ra'ayoyin Masu Saurare kan yawaitan harin ta'addanci a sansanonin sojin kasar Mali

Ra'ayoyi kan rahoton da yace Najeriya ce kasa ta 2 a duniya da ake aurar yara mata

Shugaba Biya na Kamaru ya fara daukan matakan sulhu da abokan hamayya

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan harajin ajiya ko cire kudi a bankunan Najeriya

Ra'ayoyin masu sauraro kan al'amuran da ke ci musu tuwo a kwarya

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan ranar yawan al'umma ta Duniya

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kara saka wasu yankunan kasar a cikin dokar ta baci

Za'a rufe tashoshin samar da makamashin nukiliyar 14 a Faransa nan da shekarar 2035.

Ra'ayoyin masu sauraro kan matsalar yajin aikin malaman makarantu a Jamhuriyar Nijar