rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Dandalin Siyasa
rss itunes

Takaddama ta kaure a wasu jam'iyyun siyasar Najeriya

Daga Abdoulaye Issa, Bashir Ibrahim Idris

A cikin shirin dandalin Siyasa, Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa takaddama da ta kaure a yankin arewa maso gabacin Najeriya.

Datijen wannan yankin sun bukaci a goyawa daya daga cikin yan takara a zaben Shugabancin kasar baya,labarin da wasu suka musanta.

Bashir Ibrahim Idris ya samu zantawa da wasu daga cikin datijen yankin a cikin shirin  Dandalin siyasa daga nan Rfi.

Majalisar Najeriya ta gayyaci Buhari don yi mata bayani kan tsaro

2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya