rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Poland Canjin Yanayi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Amfani da gawayi wajen girki a Najeriya na yawaita duk da illarsa ga Muhallli

media
Sana'ar gawayin na fuskantar Barazana a Najeriyar bayan matakin kasar na yaki da dumama da kuma sauyin yanayi. Solacebase

A yayin da taron kasa da kasa kan sauyi da dumamar yanayi a kasar Poland ke duba yiwuwar haramta amfani da gawayin da ake hakowa watau Coal,a Najeriya kasuwar gawayin na cigaba da bunkasa daga sarar itatuwa a matsayin makamashi. Wakilin mu Shehu Saulawa ya duba yadda wannan sana'ar ke shafar muhalli,ga kuma rahoton sa.


Amfani da gawayi wajen girki a Najeriya na yawaita duk da illarsa ga Muhallli 06/12/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare