rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Dandalin Siyasa
rss itunes

Taron kaddamar da yakin neman zaben dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP a Najeriya

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin Dandalin Siyasa na wannan mako ya mayar da hankali kan taron Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya a jihar Sokoto, inda ta kaddamar da yakin neman zaben dan takararta Atiku Abubakar, a zaben shugabancin kasa na 2019.

2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya

Dandalin siyasa na yau asabar zai yo dubi kan rikicin shugabanci a jam'iyyar PDP a Najeriya