rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Muhallinka Rayuwarka
rss itunes

Kasashe masu arziki ke kan gaba wajen haddasa gurbatar iska

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan mako yayi nazari, tsokaci tare da tattaunawa da masana kan rahoton hukumar lafiya ta duniya da yayi gargadin cewa, akalla mutane miliyan bakwai wadda mafi yawa masana’antu ke fitarwa.

Shirin ya yi nazari kan wannan matsala tare da jin ta bakin kwararru kan sha’anin muhalli da masana a fannin yanayi da ma hukumomi domin jin kowannen su wacce irin rawa yake takawa a wannan al’amari da kumakokarin magance shi.

Kalubalen da rikicin Zamfara zai haifarwa fannin Noma a Najeriya

Yadda rikicin Zamfara ke shirin haddasa kamfar abinci a Najeriya

Rashin tsaro ya tilastawa wasu makiyayan Najeriya da Nijar tserewa zuwa Chadi

Manoma na tafka asarar kashi 30 cikin 100 na hatsin da suke nomawa a shekara

Dalilan da suke haddasa tsadar kayan abinci a Najeriya duk da karuwar wadanda ke rungumar noma

Yadda ambaliyar ruwa ta yi banna a wasu sassa na Arewacin Najeriya

Rabuwar kawuna dangane da amfani da wasu nau'uka na takin zamani

Matakin Najeriya na ganin an farfado da tafkin Chadi don samar da aikin yi

Cutukan da ke barazana ga dabbobi da amfanin gona tare da hanyoyin magance su

Dalilai na kimiyya da ke haddasa guguwa mai dauke da kakkarfan ruwan sama.

Leda na haifar da illoli ga muhalli da lafiyar dan adam - Masana