rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Zaben Amurka

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Yakin neman zaben Najeriya na bana bai yi armashi kamar na bara ba

media
Taron wasu 'yan Najeriya da ke kokarin kada kuri'unsu a zaben shekarar 2011. 19/4/2011. REUTERS/Afolabi Sotunde

Yayin da ya rage kasa da wata guda a gudanar da babban zabe a Tarayyar Najeriya, hada-hadar yakin neman zabe a kasar sun ja da baya, babu armashi kamar yadda aka saba gani a zabukan da suka gabata.

Wakilin mu na Kaduna, Aminu Sani Sado ya yi nazari kan lamarin tare da hada rahoto akai.


Yakin neman zaben Najeriya na bana bai yi armashi kamar na bara ba 17/01/2019 - Daga Nura Ado Suleiman Saurare