Isa ga babban shafi
Najeriya

2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya

Shirin Dandalin Siyasa a wannan mako da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, yayi nazari kan halin da siyasar Najeriya ke ciki, yayinda ya rage kwanaki kalilan a gudanar da zabukan kasar na 2019 a matakai daban daban. Sai kuma tsokaci da shirin ya yi kan yadda hankulan kasashen duniya ya karkata zuwa kan zabukan Najeriyar.

Wani taron gangamin siyasa a jihar Rivers da ke Najeriya.
Wani taron gangamin siyasa a jihar Rivers da ke Najeriya. Reuters
Talla
10:37

2019: Nazari kan zabukan Najeriya, da halin da siyasar kasar ke ciki

Bashir Ibrahim Idris

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.