rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Zaben Najeriya Najeriya Maiduguri

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An samu karancin fitowar jama'a zaben Gwamna na jihar Borno

media
Jami'an zabe kenan da ke dakon isowar masu kada kuri'a REUTERS/Akintunde Akinleye

A jihar Borno da ta jima tana fama da hare-haren ‘yan Boko Haram, jama’a sun fito sun yi wannan zabe a yau, duk da yake wakilinmu Bilyamin Yusuf, ya ce a wannan karo an samu karancin fitowar jama’a, inda aka kwatanta da lokacin zaben shugaban kasa da aka makonni biyu da suka gabata.


An samu karancin fitowar jama'a zaben Gwamna na jihar Borno 09/03/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare