rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Zaben Najeriya Kano

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sayen kuri'u ya yi tasiri a zaben Gwamna na jihar Kano - rahoto

media
Wata Mata lokacin da ta ke kada kuri'arta a zaben gwamnan na yau 9 ga watan Maris shekarar 2019 Luis Tato/AFP/Getty Images

Yayinda ake rufe tashoshin zabe a najeriyar wata matsala da aka ci karo da ita a zaben itace ta sayen kuri’un jama’a da kudade ko kuma kayan masarufi, da nufin kada kuri’a ga wani dan takarar, an dai ga misalan haka a zaben na yau a wasu sassan Najeriyar ciki har da jihar Kano kamar yadda za ku ji a rahoton wakilinmu na jihar, Abubakar Isah Dandago.


Sayen kuri'u ya yi tasiri a zaben Gwamna na jihar Kano - rahoto 09/03/2019 - Daga Abubakar Issa Dandago Saurare