rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sokoto na fama da karancin ruwan sha

media
Mutanen Sokoto na shan wahala wajen neman ruwan sha da na amfanin gida Getty Images/Gallo Images/Danita Delimont

A yayinda hasashen zafi a jihar sokoton Najeriya ya haura 40,  wata matsalar da ke addabar alummar jihar ita ce ta rashin ruwa. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu Faruk Muhammad Yabo ya aiko mana daga Sokoto.


Sokoto na fama da karancin ruwan sha 10/04/2019 Saurare