rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Maiduguri BOKO HARAM

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Jami'an tsaron Najeriya na fuskantar kalubale a yankin arewa maso gabashin kasar

media
Wasu dakarun sojin Najeriya, yayin sintiri akan hanyar Konduga zuwa a jihar Borno cikin shekarar 2016. REUTERS

Cimma nasarar kyautata yanayin tsaro na fuskantar koma baya a yankin Arewa maso gabashin Najeriya, musamman jihohin Borno da Yobe, inda Sojojin Najeriya ke fafatawa a yankuna dabam-dabam, da bangarorin mayakan Boko Haram da ke zafafa hare-haren da su ke kaiwa a wannan lokacin.

Sabon kalubalen na fuskantar gwamnatin Najeriya ne duk da cewa a baya, ta samu nasarar dakile karfin mayakan na Boko Haram.

Wakilinmu na Maiduguri a Najeriya, Bilyaminu Yusuf ya yi nazari kan halin da ake ciki, kuma ga rahoton da ya hada mana.


Inganta tsaro na fuskantar kalubale a yankin arewa maso gabashin Najeriya 14/05/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare