rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Air Commodore Tijjani Baba Gamawa kan kungiyar da ta bukaci kawar da gwamnatin Muhammadu Buhari

Daga Nura Ado Suleiman

Ma’aikatar Tsaron Najeriya ta gargadi wata kungiya da ta kira kan ta ‘Nigeria Continuity Progress (NCP)’ wadda ta bukaci a yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari juyin mulki da kuma kafa gwamnatin rikon kwarya.

Mataimakin mai Magana da yawun ma’aikatar tsaro, Muhammad Wabi ya nesanta sojojin kasar da wannan takarda da ake yadawa, inda ya kara da cewa tuni jami’an tsaro suka fara farautar yayan kungiyar dake yunkurin jefa Najeriya cikin tashin hankali.

Dangane da wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Air Commodore Tijjani Baba Gamawa mai ritaya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Ahmad Tijjani Lawal kan yarjejeniyar kafa gwamnatin rikon kwarya a Sudan

Jakadan Najeriya a Nijar Ambasada Attahiru Halilu game da alakar kasashen biyu

Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami’ar Ahmadu Bello kan rashin yiwa miliyoyin yara rigakafin cutuka

Dr Yakubu Haruna Ja'e kan sabuwar wasikar Obasanjo ga shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya

Sakataren kungiyar Miyatti Allah kan kisan 'yar shugaban kungiyar Yarbawa ta Afenifere

Dr Abbati Bako kan matsin lambar da Buhari yake sha dangane da nada sabbin ministoci

Dr Dauda Muhammed Kontagora kan rahoton Oxfam da ya nuna tsananin rashin daidaito a kasashen yammacin Afrika

Ambasada Mustapha Sulaiman:Dalilan Najeriya na amincewa da yarjejeniyar kasuwancin Afrika ta bai-daya

Majalisar Dinkin Duniya za ta tallafa wa yanki Sahel a bangaren tsaro

Dr Bashir Nuhu Mabai kan kan yadda Iran ta wuce ka'idar da aka gindaya mata na samar da makamashin Uranium

Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan yadda al'ummar Anambra ta yiwa Fulani makiyaya korar kare

Dr Kasimu Garba Kurfi, kan kasuwancin bai daya na kasashen Afirka

Isa Sunusi Manajan yada labaran Amnesty kan rahoton kungiyat da ya zargi Jami'an tsaro kan gallazawa jama'a

Farfesa Muhammed Kabiru Isah kan taron matasan Najeriya kan kalubalen da su ke fuskanta

Dr Tukur Abdulkadir kan mutuwar tsohon shugaban kasar Masar, Muhammad Morsi a gaban kotu

Honorable Mourtala Mahmouda kan yadda majalisar Nijar za ta tunkari matsalar korar ma'aikata